IQNA - Babban sakataren kungiyar malaman kasashen musulmi ta duniya ya jaddada cewa: Wajibi ne al'ummar musulmi su yi amfani da dukkanin abin da suke da shi wajen taimakawa Palasdinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3492529 Ranar Watsawa : 2025/01/09
IQNA - Kotun duniya da ke birnin Hague ta gudanar da taro a yau 21 ga watan Janairu, biyo bayan karar da kasar Afirka ta Kudu ta gabatar dangane da shari'ar da gwamnatin sahyoniya ta ke yi kan kisan gillar da aka yi wa Falasdinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3490457 Ranar Watsawa : 2024/01/11
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Turkiya ta sanar da cewa, tana kokarin ganin an dawo da mutumin nan dan kasarta wanda ya tozarta kur’ani.
Lambar Labari: 3485378 Ranar Watsawa : 2020/11/18